Barcelona ta tattauna da Manchester City a kan Erling Haaland, yayin da Man Utd ke zawarcin Mateus Fernandes na West Ham, ...
Ƙungiyar kare hakkin ɗan'adam ta Amnesty International ta nuna damuwa kan yadda hukumomi a Najeriya ke ci kama 'yan ƙasar da suka yi tsokaci kan yaƙin da ake yi a Gabas ta Tsakiya. Rahotanni na cewa a ...
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya. Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Shiri ne na minti 30 ...
Sai dai taron ƙungiyar ministocin kuɗi na ƙungiyar G7 da hukumar kula da makamashi ta ƙasa da ƙasa ya tashi ba tare da an ...
An sanar da hakan ne a gidan talabijin na gwamnatin ƙasar ta Iran, inda wani mai gabatar da labarai ya karanta sanarwar.
Man United ta sanya dan wasan tsakiya na Bournemouth, Marcus Tavernier, a jerin wadanda take son saye, yayin da wakilin ...
Agwaluma na daga cikin 'ya'yan itatuwa da suka shahara a yankunan Afirka, musamman a kasuwanni inda ake sayar da ita a ...
Nan gaba ne cikin wannan wata za a rantsar da Sarah Mullally, ƴar asalin Birtaniya a matsayin jagorar mabiya Cocin Angalican ...
A ranar Talata 3 ga watan Maris ne kafofin watsa labarai suka tabbatar da cewa Mojtaba yana raye, kuma yana cikin ƙoshin ...
Hare-haren nan na zuwa ne a daidai lokacin da sojojin suke iƙirarin samun nasara a yaƙin da suke yi da matsalolin tsaro a faɗin Najeriya.
Matatar man fetur ta Dangote a Najeriya ta sanar da rage farashin man da naira 100 kan kowace lita, wato daga naira 1,175 zuwa naira 1,075 kan kowace lita Cikin wata sanarwa da matatar ta fitar a ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results